Skip to main content

Posts

Featured

Yadda Messi ya yabawa Mai tsarin raga na cabo

 πŸ’­πŸ‡¨πŸ‡» “Na tafi wajen 𝐌𝐞𝐬𝐬𝐒 bayan tashi daga wasan… ya rungume ni ya ce: ‘ni mutum ne mai hazaka wanda mutanan kasa ta zasuyi alfahari da ni’ Wannan abu ya ba ni matuΖ™ar farin ciki,”  cewar mai tsaron raga Vozinha  “Jin irin waΙ—annan kalamai daga wani kamar Leo Messi yana da matuΖ™ar muhimmanci a gare ni. Na gode masa, na ce: na gode Leo, kai ne mafi kyau. Sannan na tambaye shi ko za mu iya 𝐦usayen 𝐫𝐒𝐠𝐚… Messi ya ce zai ba idan an gama hira da mane ma labarai  πŸ‘•πŸ«‚ “Irin waΙ—annan lokuta suna kasancewa a zuciyar mutum 𝐑𝐚𝐫 πšπ›πšππš.”

Latest Posts

Shin da gaske Cr7 asiri yake

Da gaske Mommy gwambe fasikace rigima tadau zafi

Fiddausi yahya

Cikkakun bayanan sirri yafita hadiza Gabon Yana ruwa

Zahradin sani kanywood 🌟 star

Nafisa Mai capacity

Zee preety

Yaki ya dawo sabo

Ummmi Lollipop

Tarihin Abba Al mustapha