Search This Blog
Zamu kawomuku labaran novels #kanny wood# Bollywood#nollywood #siyasa # kwankwasiyya# Abba gida gida #tunibu bola ahmas #Labarai zallah#tiktok#facebook#kannywood#malamai#addini
Featured
- Get link
- X
- Other Apps
#BilKiSU SALISU
Bilkisu Salis ficacciyar jarumar Kannywood ce wanda ba ta samu wannan matsayi cikin dare ɗaya ba.
Sanda ta yi tafiya mai cike da kwarin gwuiwa, ƙoƙari, haƙuri da jajircewa.
Daga karatu a Federal University Dutse (FUD) zuwa shiga masana'antar fina-finan Hausa bayan wata ziyara da ta kai Kano, ta tabbatar cewa dama tana zuwa ga wanda bai daina ƙoƙari ba.
A yau, Bilkisu na ci gaba da fitowa a manyan fina-finai da shirye-shiryen talabijin, inda take ƙara jawo hankalin masoya da hazakarta.
Duk da ƙalubale da ce-ce-ku-ce da suka taɓa tasowa a kafafen sada zumunta, ta ci gaba da tafiya kan burinta ba tare da ta bari suka su karya mata guiwa ba.
Darasi daga rayuwarta shi ne: Kada ka raina farkon tafiyarka.
Wataƙila inda kake a yau ba shi ne inda za ka tsaya ba.
Da haƙuri, aiki tukuru da yarda da kanka, mafarkin ka na iya zama gaskiya.
Kai fa, wane darasi ka koya daga tafiyar Bilkisu Salis?
Ka rubuta ra'ayinka a comment section, sannan kayi shearing wannan rubutu domin ya isa wajen mai neman ƙwarin gwiwa.
#labaranyau
- Get link
- X
- Other Apps
Popular Posts
Ansaki sabon vedion fiddausi
- Get link
- X
- Other Apps
Asalin yadda komai yafaru
- Get link
- X
- Other Apps

Comments