Search This Blog
Zamu kawomuku labaran novels #kanny wood# Bollywood#nollywood #siyasa # kwankwasiyya# Abba gida gida #tunibu bola ahmas #Labarai zallah#tiktok#facebook#kannywood#malamai#addini
Featured
- Get link
- X
- Other Apps
Maimuna wata yarinya
An haifi Maimuna Muhammad, wadda mafi yawan masoya suka fi sani da sunan 'Wata Yarinya a Jihar Borno, tayi karatun firamare da sakandare a Maiduguri.
Bayan family dinta sun koma Jihar Kano, ta ci gaba da karatu inda ta samu Diploma a Computer Studies.
Maimuna ta fara aikinta ne a kamfanin HRB Movie Production, sannan cikin ƙanƙanin lokaci ta fara bayyana a fina-finai daban-daban.

Daga cikin ayyukan da suka yi fice akwai Wata Yarinya, Faqat, Matar Aurena, Riba Biyu, da Aure Ibada. Rawar da ta taka a fim ɗin Wata Yarinya ce ta sa sunan fim ɗin ya zama lakabinta har zuwa yau.
Maimuna ta yi aiki da fitattun jarumai da daraktoci, tare da taka rawa a fina-finai masu ɗauke da saƙonnin tarbiyya, soyayya, da zamantakewa.
Bayan kasancewarta jaruma, ta kuma shiga harkar shirya fina-finai a matsayin furodusa, abin daya nuna ƙoƙarinta na bada gudummawa wajen ci gaban masana'antar.
A wata hira da ta yi, Maimuna ta bayyana cewa tana ganin ta ba da gudummawa sosai ga ci gaban Kannywood, har ta ce tarihin masana'antar ba zai cika ba idan ba a ambaci sunanta ba.
Haka kuma ta bayyana cewa babban burinta shi ne ta zama babbar 'yar kasuwa tare da ci gaba da yin tasiri fiye da harkar fim a Nigeria.
#labaranyau #kannywood #kannywoodmedia #HausaMovies

Popular Posts
Ansaki sabon vedion fiddausi
- Get link
- X
- Other Apps
Asalin yadda komai yafaru
- Get link
- X
- Other Apps

Comments