Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uรฑ rasuwar zee diamond ๐Ÿ’Ž ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waษ—anda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ฦ™anฦ™anin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

Yadda Messi ya yabawa Mai tsarin raga na cabo

 ๐Ÿ’ญ๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ป “Na tafi wajen ๐Œ๐ž๐ฌ๐ฌ๐ข bayan tashi daga wasan… ya rungume ni ya ce: ‘ni mutum ne mai hazaka wanda mutanan kasa ta zasuyi alfahari da ni’ Wannan abu ya ba ni matuฦ™ar farin ciki,”  cewar mai tsaron raga Vozinha 



“Jin irin waษ—annan kalamai daga wani kamar Leo Messi yana da matuฦ™ar muhimmanci a gare ni. Na gode masa, na ce: na gode Leo, kai ne mafi kyau. Sannan na tambaye shi ko za mu iya ๐ฆusayen ๐ซ๐ข๐ ๐š… Messi ya ce zai ba idan an gama hira da mane ma labarai  ๐Ÿ‘•๐Ÿซ‚


“Irin waษ—annan lokuta suna kasancewa a zuciyar mutum ๐ก๐š๐ซ ๐š๐›๐š๐๐š.”

Comments

Popular Posts