Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uñ rasuwar zee diamond 💎 ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waɗanda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ƙanƙanin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

Raba gardama yasake ballo ruwa

 Jama’a shi fah RABA GARDAMA Wallahi bazai daina film bah duk da an dakatar dashi..!!


Bayan an dakatar dashi akan film din da yayi na rungum£ rungum£ yanzu haka ya fara wani sabon dai dai kamar wancen din..!!



Amma sai dai wannan karon da wata sabuwar yakeyi bah da tsohuwar matar adam a zango bah..!! 


Gashi hankalinsa a zaune yana film na soyayya kamar irin wancen da yayi Dakar dasu..!!


Maryam Labarina itace ke jarogantar wannan film din..!!


Allah yasa Shima wannan din baya da m rungum£ rungum£ a cikinsa, saboda shi fah raba gardama ya Saba Hakan tun a fina finan nollywood..!! 


Halima Shehu

Comments

Popular Posts