Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uñ rasuwar zee diamond 💎 ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waɗanda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ƙanƙanin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

Cikkakun bayanan sirri yafita hadiza Gabon Yana ruwa

 TONON SILILI: Amaryar Salim Goje (Hafsat) Ta Bankaɗo Wasu Bayanan Sirri Da Ke Zargin Mijin Nata Da Yin Lalața Da Mata Ciki Har Da Jarumar Kannywood Hadiza Gabon


Ce-ce-ku-ce ya karaɗe shafukan sada zumunta musamman Twitter da Instagram bayan Hafsat, matar matashin ɗan kasuwar nan kuma ɗan siyasa, Saleem Goje (Ɗanmama), ta yi zarģin cewa mijin nata yana lalața da mata a waje ciki har da jarumar Kannywood, Hadiza Gabon, kamar yadda wasu hotuna da aka yi Screenshoot suka nuna.



Haka kuma, Hafsat ta bayyana a wani bidiyon tana Live a Instagram cikin yanayi na fargaba tana roƙon jama'a su kira jami'an tsãrø, inda ta yi iƙirarin cewa wasu mutane sun kewaye gidanta da tsakar dare suna ƙoƙarin shiga ciki dømin cuțar da ita, inda ta zargi Salim ɗin da tura mutanēɲ saboda wancan sirrin nasa da ta fitar.


Sai dai, har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto ba a samu wata hujja mai zaman kanta da ta tabbatar da waɗannan zargē-zarge ba, kuma Saleem Goje da Hadiza Gabon ba su fitar da wata sanarwa a hukumance kan lamarin ba.


A bisa bayanan da ke yawo a shafukan sadarwa na zamani wasu rahotanni na nuni da cewa auren Salim da Hafsat ɗin ya mutu, wanda kuma hakan ne ya sa ake zargin ya fusata ta har ta kai ga fidda sirrin nasa, idan bayanan sun inganta.


Me zaku ce?

Comments

Popular Posts