Search This Blog
Zamu kawomuku labaran novels #kanny wood# Bollywood#nollywood #siyasa # kwankwasiyya# Abba gida gida #tunibu bola ahmas #Labarai zallah#tiktok#facebook#kannywood#malamai#addini
Featured
- Get link
- X
- Other Apps
Dan Adam a zango ya sauke alqu'ani π π π
Dan Adam Zango, Haidar ya Sauke Al-Qurani.
Tsohuwar Matar Adam Zango, Amina Uba Hassan tayi murnar Danta ya Sauke Al-Qurani tare da yi wa Wandanda suke yi Mata ganin Mara Tarbiya Martani.
A wani Bidiyo ya bazu a shafukan Sada Zumunta anji tana Cewa "Magana ake Aliyu ya Sauke Al-Qurani hizi sittin, hizi sittin fa, zai tafi hadda Kuma"
Ta kara da cewa, "An ce Uba Rawa, Uwa Rawa Bamu da abun muke yi, to ga Abu Nan Kiri-kiri Duniya ta gani, abun muke yiwa D'anmu. Muna Bashi Tarbiya, Iya Tarbiya wallahi"
Yayin aka wasu sautin muryar wasu a bidiyon suna Cewa Abun Alfahari wallahi ya Sauke Al-Qurani.

Popular Posts
Ansaki sabon vedion fiddausi
- Get link
- X
- Other Apps
Asalin yadda komai yafaru
- Get link
- X
- Other Apps

Comments