Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uñ rasuwar zee diamond 💎 ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waɗanda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ƙanƙanin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

Yau Rana ta 25 Ana ragargazar isra'ila

 Yayin da aka shiga kwana na 25 da faro yaƙin da Amurka da Isra'ila suka ƙaddamar kan Iran, dukkanin ɓangarorin Washington da Tehran sun yi barazanar tsananta rikicin ta hanyar kai hare-hare kan tashoshin


makamashi da na albarkatun ruwa duk da kiraye-kirayen da ake musu na ganin sun kawo ƙarshen yaƙin wanda ke ci gaba da yiwa duniya illa ta ɓangarori da dama.

Ƙarin bayani: https://rfi.my/CYFr.f

Comments

Popular Posts