Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uñ rasuwar zee diamond 💎 ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waɗanda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ƙanƙanin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

Yadda iran tamayar da kasar yahudu

 karfe bakwai agogon Nijeriya kenan aka jiyo wani gagarumin kara mai matukar ban mamaki wadda ba'a saba ji ba a tsakiyar birnin Tel aviv na Ixra'ila. 



Wannan kara ta yiwu na da nasaba da muggan hare-haren daukar fansa da lrsn ta kwana kuma har yanzu take kan kaiwa a biranen lxraila. 


A duba shafin 

Bric


Sharhi


Jama'a Ni Iran kam noman makamai suka yi ne , wallahi tun jiya suke hari har yanzu , jiya fa bacci nayi waya ta tana online ina ganin labarin saukar kayan aiki. 


Haka ina idar da sallar asuba abin da na fara cin karo da shi hari kan yan kama wuri zauna 


Har yanzu karfe bakwai na safe lran bata daina ba . 


Mujtaba Khamene'i fa ba irin dattijon arziki bane , Lamarin sa babu tsagaita wuta. 


A bashi hakuri ko ya cigaba?

Comments

Popular Posts