Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uñ rasuwar zee diamond 💎 ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waɗanda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ƙanƙanin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

MATATA TANADA TSANANIN KISHI🙉

 MATATA TANADA TSANANIN KISHI🙉



anasaura kwana 3 sallah abokina Hamza yakawomin wata kyauta shaddace Tasha aiki sai hula wacce kudinta zaikai 30k da takalmi shima ma masifar tsada kayan sunyi kyau sosai yace yanaso muyi anko aranar sallah domin komai iridaya yayimana nayi murna matuka Kuma nayimasa godiya domin dama wnn sallar sai godiyar Allah 🙏


naje nafadawa matata irin abin qlkairinda hamzah yayimin itama tace angode sosai takarba daxummar zatagani tana dubawa saitaga abinda batai tsammani kyawun kayan sunwuce duk tunaniñta nanfa tace gsky abban yusrah baxakasa wadannan kayan aranar idiba 🙉


sainace sabodame ? saitace wlh matane xasita kallonka kasan Yan matan yanxu wlh masifar kallon maza garesu 🙉 barekai danasan kayannan zasu hauka wlh zasuyima masifar kyau✅ wlh bazakasaba abudai kamar wasa saitace kayi hakuri dan wlh bazakasasuba abban yusrah wlh idan wata tayaba kyawunka to mutuwa zanyi🙉


sai nace tonaji jeki ajiyeminsu naji baxansaba saitace to saikuwa tatafi ta ajiye Babu musu dasafe ñatafi kasuwa 


bayan nadawo sai nace maman yusrah Ina kayannan saitace wlh nabawa almajiri su tunda dama kace ka hakura ✅ shiyasa kanafita nabayardashi inalillahi Wai dagaske ? tace wlh 🙉


inadankune yakuyi 


Muhammad Nashir Alhassan Sani 💞

Comments

Popular Posts