Luguden wuta isra ila taga takanta

 DA ƊUMI-ƊUMI: Iran ta yi barazanar ruguza dukkan rumbun man fetur na Gabas Ta Tsakiya.


Iran ta gargaɗi Amurka da Isra’ila cewa muddin aka sake taɓa matatun manta, to babu sauran man fetur da zai fita daga yankin Gabas Ta Tsakiya baki ɗaya. 


Shin kuna ganin Iran za ta iya cika wannan barazanar tata, ko kuwa baki ne kawai?


Wace irin asara kuke ganin duniya za ta yi idan aka daina samun man fetur daga yankin?


Kuyi following Abdulaziz Abubakar Kobi domin samun ingantattun labarai


Comments

Popular Posts