Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uñ rasuwar zee diamond 💎 ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waɗanda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ƙanƙanin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

Kayafa sai sauka yake a darenan

 Iran ta gano makircin Amurka ... 


Kasar Amurka dazu ta sanar da cewa ta yarda kowace kasa ta sayi fetur daga kasar lran . 


Ni kaina nayi tunanin cigaba ne sai yanzu da lran ta cire wani labari sai na fahimci gaskiyar abun da ke faruwa . 


Wato Amurka na son kasashe ne su yi tururuwa su yiwa lran karkaf na fetur da take da shi , yayim da a duniya ita kuma ba zata iya samu daga wata kasa ba. 



Daga nan kuma sai ta sake dawowa ta zuga Ixra'ila da ta cigaba da yakar ta . 


Idan ba Amurka ba musulimi suka yi rayuwa da abu jahil , Abu lahabi , Ummayya bin khalb duk makircin su sai da musulmin suka fita . 


Iran yanzj ta fitar da wannan labari 


Iran ta ce babu mai da ya rage a ruwan teku ko a kasuwa bayan da Amurka ta ɗan sassauta takunkumin akan mai na Iran da ke a teku.”( Reuters)


Wannan na nufin kenan a fakaice babu wani digon fetur da ya rage a kasar . 


lran ta gano duk wani tunanin su . 


Allah ya daga lraniyawa

Comments

Popular Posts