Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uñ rasuwar zee diamond 💎 ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waɗanda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ƙanƙanin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

yadda kasar Iran ta harbo jirgi Mai layar zana

 Yanzu B-2 ne kawai ya rage a cikin hatsabiban jirgin Amurk@ da Iran bata harbo ba, yaƙin nan ba kawai ana yiwa Amurk@ asarar Kuɗi bane, harma da lalata ingancin Makaman ta a Kasuwar duniya. Yanzu bari a kammala yaƙin nan kuga yadda ƙasashen duniya zasu yi ta ruruwar Siyan Makamai daga Iran.



Insha-Allah duk inda aka juya, Alkahiri Iran zata girba a yaƙin, kamar yadda yanzu ta girba na samun goyon bayan mutanen duniya. 


— Muhammad Balaa Afuwaa

Comments

Popular Posts