Abinci biyar5 dakejawo ciwon koda

 ‎Abinci (5) Da yawan cinsu ke Haifarda ciwon HANTA 


‎HANTA tana ɗaya daga cikin manyan sassan jiki dake aiki kullum don tsaftace jini, sarrafa abinci, da kawar da gubobi da datti daga jiki.

‎Saboda wannan Yana da kyau ace munsan abincicika da muke ci yau da gobe Dake barazana ga zaman lafiyar wannan mahimmin sashi na jiki.

1. (Fried Food) Wato soyayyen Abinci Wanda ya haɗa da chips, donuts, kosai dasauransu, Yawan kitse da mai dake cikin waɗannan abincin na sa hanta ta yi aiki fiye da kima kuma na iya haifar da fatty liver.

2. energy drinks yana ƙara mai a cikin hanta kuma yana haifar da matsaloli a hankali.

3. kayan makulashe irinsu chocolates, desserts Candy, da sauran su, suna sa hanta ta tara mai fiye da kima.


4. Processed food, wato irin daskararren Abincin kamfanin Nan Wanda suka haɗa da canned foods, fast food, kifin gwangwani, Sun kunshi sinadarai da kitse da ke nauyi ga hanta.


5. Barasa (alcohol)

‎Ko da kaɗan kake sha  kullum, shan barasa na sa hanta aiki fiye da kima kuma zai iya haifar da alcoholic liver disease.

Munayin consultation na diet plan wato tsarin abinci na "CIWON HANTA" ga mai buƙata yayi managa ta WhatsApp number 

09161520204


‎✍️

Usman Adam Bgd 

Nutrition Educator

Comments

Popular Posts