Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uñ rasuwar zee diamond 💎 ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waɗanda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ƙanƙanin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

Jiragen yakin amurica kenan ahalin yanzu

 Nasan kunga wannan labarin tun jiya ko shekaranjiya lokacin da abun ya faru, wato harin da Iran takai a sansanin sojan Amurka na Prince Sultan Air Base dake Saudiyya...

Shi wannan harin Iran tayi amfani da Shahed-136 Drones wanda kudinsa bai wuce Dollar dubu talatin ba, ta rugurguza manyan jiragen sama na Amurka wadanda kudinsu ya haura Dollar Biliyan daya da miliyan dari uku...

Kunga ai hakan Normal ne ko.

To Madallah.....Nasan kunga wannan labarin tun jiya ko shekaranjiya lokacin da abun ya faru, wato harin da Iran takai a sansanin sojan Amurka na Prince Sultan Air Base dake Saudiyya...

Shi wannan harin Iran tayi amfani da Shahed-136 Drones wanda kudinsa bai wuce Dollar dubu talatin ba, ta rugurguza manyan jiragen sama na Amurka wadanda kudinsu ya haura Dollar Biliyan daya da miliyan dari uku...

Kunga ai hakan Normal ne ko.

To Madallah.....  

Nasan kunga wannan labarin tun jiya ko shekaranjiya lokacin da abun ya faru, wato harin da Iran takai a sansanin sojan Amurka na Prince Sultan Air Base dake Saudiyya...

Shi wannan harin Iran tayi amfani da Shahed-136 Drones wanda kudinsa bai wuce Dollar dubu talatin ba, ta rugurguza manyan jiragen sama na Amurka wadanda kudinsu ya haura Dollar Biliyan daya da miliyan dari uku...

Kunga ai hakan Normal ne ko.

To Madallah.....

Comments

Popular Posts