Search This Blog
Zamu kawomuku labaran novels #kanny wood# Bollywood#nollywood #siyasa # kwankwasiyya# Abba gida gida #tunibu bola ahmas #Labarai zallah#tiktok#facebook#kannywood#malamai#addini
Featured
- Get link
- X
- Other Apps
Iran takafawa amurika da isra'ila sabin sharuda
IRAN MAI TAƘAMA DA IKON ALLAH, KINYI JAN WUYA KIN HUTA......
Kamfanin labarai na Iran Tasnim ya bayyana wasu sharudda na farko da Iran ka iya nema kafin ta bude Tekun Hormuz (Strait of Hormuz).
Daga cikin sharuddan akwai:
• A cire dukkan takunkumin tattalin arziki da aka kakaba wa Iran.
• A cire sansanonin sojojin Am¥rk@ daga yankin.
• A mayar wa Iran kudaden ta da aka daskarar a kasashen waje.
• A karfafa kasuwanci ba tare da amfani da dalar Am¥rk@ ba.
Wadannan abubuwa ana ganin su ne matsayin bukatun Iran kafin a samu sassauci game da zirga-zirgar jiragen ruwa a Tekun Hormuz, wanda hanya ce mai matukar muhimmanci ga jigilar man fetur na duniya.
— Muhammad Balaa Afuwaa
- Get link
- X
- Other Apps
Popular Posts
Ansaki sabon vedion fiddausi
- Get link
- X
- Other Apps
Asalin yadda komai yafaru
- Get link
- X
- Other Apps

Comments