Da dumi dumi sabuwar. Wakar tijjani gandu falle daya
Wannan mai amshin waƙar ‘FALLE ƊAYA CE’ ta TIJJANI GANDU yasin a fusace ta keyin wannan amshi kalli wani gatsine da take yiwa wannan fallen atamfar riƙon walaƙanci kamar tariƙe shit 🤣
Kifara yawo da hular kwano domin ƴan kwaɗayi mabuɗin wahala yasin sun shaƙa zagi suke yi a comment section
Na faɗa FALLE ƊAYA CE🤣



Comments