Skip to main content

Featured

Innalillahi wa inna ilaihi raji'uñ rasuwar zee diamond 💎 ta gargiza kanny wood

 Jiya tana cikin waɗanda mutane ke addu’ar Allah Ya ba su lafiya.  Yau kuma, abin da ya rage wa iyalanta, abokan aikinta da masoyanta shi ne addu’ar Allah Ya gafarta mata.  Wannan shi ne labarin da ya karya zuciyar masu kallon shirin Labarina a safiyar yau Litinin. An samu labarin rasuwar jarumar Zee Diamond, wadda aka fi sani da rawar Talatuwa Babar Bintalo, bayan ta shafe watanni tana fama da rashin lafiya. Rahotanni sun ce jarumar ta rasu ne da asubahin yau Litinin. Zee Diamond ta kasance daga cikin jaruman da masu kallon Labarina suka saba gani kuma suka sani ta hanyar rawar da take takawa, musamman matsayin Talatuwa Babar Bintalo. Rasuwarta ta zama babban rashi ga iyalanta, abokanta, abokan aikinta da kuma masoyan da suka saba ganin ta a cikin shirin. Wannan rasuwa ta sake tunatar da mutane yadda yanayin rayuwa kan sauya cikin lokaci.  Wanda mutane ke yi wa addu’ar samun lafiya a wani lokaci, cikin ƙanƙanin lokaci sai a koma yi masa addu’ar samun rahama. A wanna...

Cr7 yataya musulmin duniya murnar idi


 Ya taya musulman duniya murnar sallar  idi 


Shahararren dan wasan kwallon kafa na duniya, Cristiano Ronaldo, ya aike da sakon taya murna ga al’ummar Musulmi a fadin duniya yayin bikin Eid al-Fitr.


A cikin sakon da ya wallafa a shafukansa na sada zumunta, Ronaldo ya bayyana girmamawarsa ga Musulmai, inda ya ce: “Ina taya dukkan Musulmai murnar Sallah.


 Allah ya karbi ibadunku, ya kawo zaman lafiya da farin ciki a rayuwarku. 


A duba shafin Christiano Ronaldo

Comments

Popular Posts